Archive: January 2010
Sticky post
Spirit: Magani ko Aljan? -- DANBUZU
Sunday, January 3, 2010 3:57:54 PM
A kwana-kwanan nan ba da dadewaba ana gobe zan dawo Musawa daga Calabar, wata baiwar Allah mai suna Ekaite dake zaune anan unguwar Bogobiri tayi wani abu shi ba abin haushiba ba kuma na dariya ba.In dai takaice maku labari, a wata ranar Asabar ne bayan an gama wani bikin binne gawa a nan unguwar, dare yayi kowa ya tafi ya kwanta, kawai sai ta tsiri aske duk wani gashi dake duk wani loko a jikinta. watakila saboda shagalin bikinta da za'a tashi da shi washe gari Lahadi a cocin Presbetariya.
DANBUZU

Friends (1160)
Shoutbox
Latest comments
-

anonymous
Cynthia writes: DR LOVE SOLVE MY RELATIONSHIP PROBLEM Dr ... -

anonymous
precoius writes: I am Miss Precious from USA, I promise to ... -

anonymous
-

anonymous
-

anonymous
-

anonymous
Poll
Do you accept Dr. Goodluck Jonathan as Nigeria's president?
- Yes
(42%)
- No
(41%)
- Neutral
(17%)
Total: 59 votes
| M | T | W | T | F | S | S |
|---|---|---|---|---|---|---|
|
| ||||||
| 1 | 2 | 3 | ||||
| 4 | 5 | 6 | 7 | 8 | 9 | 10 |
| 11 | 12 | 13 | 14 | 15 | 16 | 17 |
| 18 | 19 | 20 | 21 | 22 | 23 | 24 |
| 25 | 26 | 27 | 28 | 29 | 30 | 31 |
Tags
DANBUZU Links
-
Lawal Auwal Sani DANBUZU
FACEBOOK page
-
DANBUZU Multi-Purpose Medium
FACEBOOK Group
-
@DANBUZU
TWITTER Account
-
DANBUZUtv Channel
YOUTUBE Channel











