Posts tagged with "True-Life-Story"
Sticky post
Is my fiencee's father a judas? -- Danbuzu
Monday, March 22, 2010 5:25:25 PM
Naja´atu Abdullahi Abubakar suppose to be my wife since July,2008
until when her dad disqualified me five (5) days to the wedding ceremony after two (2) consecutive postponements.
until when her dad disqualified me five (5) days to the wedding ceremony after two (2) consecutive postponements.
Sticky post
Hafizin Aljan -- Danbuzu
Friday, March 5, 2010 7:06:26 PM
A unguwar PRP dake yankin Gama a birnin Kano, akwai wata makarantar hardar Alkur´ani ana kiranta Madarasatu Miftahul Kur´an. Wata rana, wata daga cikin dalibai na zaune ana ta karatu, kawai sai ta fara nuna wata halayya wadda ga dukkan alamu ba yin kanta bane. Don haka sai hukumar makarantar ta yanke shawarar yiwa wannan daliba karatun fatattakar aljan daga jikin bil´adama, wato rukiyya.
Sticky post
Spirit: Magani ko Aljan? -- DANBUZU
Sunday, January 3, 2010 3:57:54 PM
A kwana-kwanan nan ba da dadewaba ana gobe zan dawo Musawa daga Calabar, wata baiwar Allah mai suna Ekaite dake zaune anan unguwar Bogobiri tayi wani abu shi ba abin haushiba ba kuma na dariya ba.In dai takaice maku labari, a wata ranar Asabar ne bayan an gama wani bikin binne gawa a nan unguwar, dare yayi kowa ya tafi ya kwanta, kawai sai ta tsiri aske duk wani gashi dake duk wani loko a jikinta. watakila saboda shagalin bikinta da za'a tashi da shi washe gari Lahadi a cocin Presbetariya.
Friends (1160)
Shoutbox
Latest comments
-

anonymous
Nancy writes: My name is Nancy,I have been through hell and ... -

anonymous
Jessica writes: My name is Jessica,I have to give this mira ... -

anonymous
Anonymous writes: I am so happy and i want the whole world ... -
Why can't the mallams reject taking them in I mean new ones ... -

anonymous
PRECIOUS writes: My mouth is full of testimonies, my husban ... -

anonymous
PRECIOUS writes: My mouth is full of testimonies, my husban ...
Poll
Do you accept Dr. Goodluck Jonathan as Nigeria's president?
- Yes
(42%)
- No
(41%)
- Neutral
(17%)
Total: 59 votes
| M | T | W | T | F | S | S |
|---|---|---|---|---|---|---|
|
| ||||||
| 1 | 2 | 3 | 4 | 5 | ||
| 6 | 7 | 8 | 9 | 10 | 11 | 12 |
| 13 | 14 | 15 | 16 | 17 | 18 | 19 |
| 20 | 21 | 22 | 23 | 24 | 25 | 26 |
| 27 | 28 | 29 | 30 | 31 | ||
Tags
DANBUZU Links
-
Lawal Auwal Sani DANBUZU
FACEBOOK page
-
DANBUZU Multi-Purpose Medium
FACEBOOK Group
-
@DANBUZU
TWITTER Account
-
DANBUZUtv Channel
YOUTUBE Channel













