Monday, April 22, 2013 11:28:05 AM
ALIYU MUSA MISAU AKAN ALIYU
MISAU DA JAHILCINSA NA CEWA:
IZALA ITACE KADAI KUNGIYAR
TSIRA A NAJERIYA.
Cikin littafinsa”Al Muhazzab Hukmi
Imtim’I Ilal Firaqi Wal Ahazabi Wal
Jama-atil Islamiyya”, shafi na
34-35, Sheikh Sa’ad bn
Abdurrahman Al hussain (R.H)
yace:
ﻋﻠﻢ ﺑﺎﻟﻀﺮﻭﺭﺓ ﻣﻦ ﺩﻳﻦ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﺃﻥ
ﺍﻷﺻﻞ :
- ﺃﻧﻪ ﻻ ﺩﻳﻦ ﺇﻻ ﺑﺠﻤﺎﻋﺔ .
- ﻭﻻ ﺟﻤﺎﻋﺔ ﺇﻻ ﺑﺈﻣﺎﻣﺔ.
- ﻭﻻ ﺇﻣﺎﻣﺔ ﺇﻻ ﻳﺴﻤﻊ ﻭﻃﺎﻋﺔ .
ﻭﻫﺬﻩ ﺍﻟﺜﻼﺛﺔ ﻣﺘﻼﺯﻣﺔ ﺁﺧﺬ ﺑﻌﻀﻬﺎ
ﺑﺒﻌﺾ ,
ﻓﻼ ﻗﻮﺍﻡ ﻟﺴﻮﻕ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﻭﻗﻴﺎﻡ ﺟﻤﺎﻋﺔ
ﺍﻟﻤﺴﻠﻤﻴﻦ ﻭﺻﻼﺣﻬﻢ ﻓﻰ ﻣﻌﺎﺷﻬﻢ
ﻭﻣﻌﺎﺩﻫﻢ ﺗﺤﺖ ﻭﻻﻳﺔ ﻣﺴﻠﻤﺔ (ﺫﺍﺕ
ﺷﻮﻛﺔ ﻭﻣﻨﻌﺔ ) ﺇﻻ ﺑﻬﺬﺍ ......
ﻓﺎﻟﻤﺴﻠﻤﻮﻥ ﺟﻤﻴﻌﻬﻢ ﻓﻰ ﺻﻮﺭﺓ ﺟﺴﻢ
ﻭﺍﺣﺪ, ﺃﻋﻀﺎﺅﻩ ﺍﻟﻤﺘﻼﺻﻔﺔ ﻫﻢ ﺃﻓﺮﺍﺩﻩ
ﺍﻟﻤﺘﺂﺧﻮﻥ. ﻭﻗﻮﺍﻡ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺠﺴﻢ ﺑﺎﻹﺳﻼﻡ
(ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ ﻭﺍﻟﺴﻨﺔ)ﻭﻫﺬﻩ ﻫﻰ (ﺳﻴﺎﺳﺔ
ﺍﻟﺪﻳﻨﻴﺔ). ﻭﺍﻟﻀﻤﺎﻧﺔ ﻟﻪ ﺑﺮﻋﺎﻳﺔ ﺣﺮﻣﺎﺗﻪ ,
ﻭﺗﻤﺎﺳﻚ ﺟﻤﺎﻋﺘﻪ ﻫﻮ ﺑﻨﺼﺐ ﺇﻣﺎﻡ ﺷﺮﻋﻰ
ﻟﻪ (ﺑﻤﺒﺎﻳﻌﺔ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺤﻞ ﻭﺍﻟﻌﻘﺪ ﻣﻬﻤﺎ ﻗﻞ
ﻋﺪﺩﻫﻢ) ﻭﻫﺬﻩ (ﺳﻴﺎﺳﺔ ﺫﻟﻚ ﺍﻟﺠﺴﻢ
ﺍﻹﺩﺍﺭﻳﺔ ).
ﻓﺎﻹﺳﻼﻡ ﻫﻮ ﺍﻷﺻﻞ ﻓﻰ ﺗﻜﻮﻳﻦ ﺍﻟﺠﺴﻢ
ﺍﻟﻨﺎﻣﻰ ﻟﻸﻣﺔ, ﻭﺍﻹﻣﺎﻣﺔ ﻭﺳﻴﻠﺔ ﻟﺤﺮﺍﺳﺔ
ﺫﻟﻚ ﺍﻟﺠﺴﻢ ﻓﻰ ﺃﻣﺮ ﺍﻟﺪﻳﻦ ﻭﺍﻟﺪﻧﻴﺎ.
Abune wanda yake saninsa wajibi
ne a Musulunci shine: asali shine:
* Babu addini sai tare da jama'a
*Babu jama'a kuma sai tare da
Imami
*Babu Imamah sai tare da ji da
biyayya
Wadannan abubuwa guda uku
sashinsu yana lazimtar sashe,
Musulunci bazai tsayu ba,
sa'annan Jama'ar Musulmi ba zata
tsayu ba, da gyaruwansu a harkar
rayuwarsu da makomarsu
Karkashin shugabancin Musulunci
– shugaba mai iko – sai da
wadannan abubuwa (uku)…
Musulmai gabadayansu suna
matsayin jiki ne guda daya,
gabbansa suna hade da juna,
kowane gaba yana hade da yar'
uwarta. Tsayuwar wannan jiki
(wato Musulmai) shine Littafin
Allah da Sunnar Manzo. Wannan
shine shugabanci na addini.
Amanar wannan shugabanci
shine kiyaye masa hakkokinsa.
Riko da jama'arsa shine sanya
Imami na shari'ah gareshi ta
hanyar mubaya'ar masu zartarwa
duk karancin su kuwa. Wannan
shine hanyar gudanarwa na
shugabancin wannan jiki.
Musulunci shine asali wajen
samar da jiki (Musulmai) wanda
zai kawo ci gaban al'ummah. Shi
kuma shugabancin gabadaya
(imamah) hanya ce ta kare
wancan jiki (Musulmai) cikin
al'amuran addini da na duniya."
Al hamdu lillahi, lallai Kungiyar
Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa
IKamatis Sunnah ta Kasa cikin
wannan shekara da muke ciki
sunyi “seminar” (taron kara wa
juna sani) a birnin Sokoto kuma a
wannan lokacin ma sun je fadar
Sarkin Musulmi suka jaddada
mubaya’ar su ga shugaba, suka
tabbatar da cewa suna karkashin
shugabancinsa. Allah ya saka
musu da alheri. Wannan ya
tabbatar mana da cewa, su kansu
‘yan Kungiyar Izala sun tabbatar
da cewa su bangaren “Jama’ah
ne”, ba sune gabadaya “Jama’ah”
ba.
Cikin littafin “Al Ahadisu Waridatu
Fi Lizumil Jama’ah”, shafi na 88,
Sheikh Hafiz Al Hakim (R.H) yace:
“Amma ma’anar ‘Al Jama’ah’ da
aka ambata cikin Hadisai, malamai
sun yi sabani….Amma abin lura
shine: ma’anoni guda biyu (da aka
gabatar) zasu zama abin lura
wurin fassara menene ma’anar ‘Al
Jama’ah’. Shine abinda Ibn Arabiy
(R.H) ya tabbatar game da
maganar Manzon Allah (S.A.W)
cewa: ‘Na umarce ku da bin
Jama’ah’, yace: yana iya daukar
ma’anoni biyu: 1. Yace: Idan
dukkan al’ummar Musulmai suka
yi ijma’I akan wata Magana daya,
bai halatta ba ga wani yazo daga
bayansu ya Kirkiro wata dabam. 2.
Idan al’ummar Musulmai
gabadaya suka hadu akan bin
shugaba guda daya, bai halatta ba
wani yazo ya yi masa tawaye.”
Cikin littafin “Al Ahadisu Waridatu
Fi Lizumil Jama’ah”, shafi na 92,
Sheikh Hafiz Al Hakim (R.H) yace:
“Ya tabbata daga manzon Allah
(S.A.W) cewa ya fassara ‘FirKatun
Najiya’ (Kungiyar Tsira) cewa sune
‘Al Jama’ah’ cikin Hadisin Abu
Dauda, Musnad na Imamu Ahmad,
da Mustadrak da wanninsu daga
Sahabi Abu Sufyan (R.A) daga
Annabi (S.A.W) yace: ‘lallai wannan
al’ummah zata rabu gida saba’in
da uku (73), duka saura Wuta
zasu je sai guda kawai itace
‘Jama’ah’. Yazo kuma cikin Sunanu
Ibn Majah Hadisin Sahabi Auf bn
Malik Al Ashja’iy (R.A) daga
Manzon Allah (S.A.W) yace: ‘Na
rantse da wanda raina yake
hannunsa, al’ummah zata rabu
gida saba’in da uku (73), daya
daga ciki suna Al Jannah, saura
suna Wuta. Aka tambaya: su waye
(masu shiga Aljannar) Ya Manzon
Allah (S.A.W), sai yace: ‘(Sune) Al
Jama’ah’. Kuma wannan Hadisi ne
Sahihi.”
Wannan babban malamin sunnah
ya tabbatar mana da cewa lallai
Firqatun Najiyah (Kungiyar Tsira)
sune “Al Jama’ah”. Kuma mun
tabbatar daga bayanen malamai
da suka gabata cewa “Al Jama’ah”
ba kawai wata Kungiya bace daga
cikin al’ummar Musulmai, duka
al’ummah ake nufi masu
shugabanci guda, malamensu da
almajiransu, masu riko da gaskiya
cikinsu da wadanda ba hakan ba,
bisa biyayyar shugabanci guda.
Kungiyar Izala sun yarda cewa su
wani bangare ne na al’ummah
don sun tabbatar suna karkashin
shugabancinsa . . . .
MISAU DA JAHILCINSA NA CEWA:
IZALA ITACE KADAI KUNGIYAR
TSIRA A NAJERIYA.
Cikin littafinsa”Al Muhazzab Hukmi
Imtim’I Ilal Firaqi Wal Ahazabi Wal
Jama-atil Islamiyya”, shafi na
34-35, Sheikh Sa’ad bn
Abdurrahman Al hussain (R.H)
yace:
ﻋﻠﻢ ﺑﺎﻟﻀﺮﻭﺭﺓ ﻣﻦ ﺩﻳﻦ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﺃﻥ
ﺍﻷﺻﻞ :
- ﺃﻧﻪ ﻻ ﺩﻳﻦ ﺇﻻ ﺑﺠﻤﺎﻋﺔ .
- ﻭﻻ ﺟﻤﺎﻋﺔ ﺇﻻ ﺑﺈﻣﺎﻣﺔ.
- ﻭﻻ ﺇﻣﺎﻣﺔ ﺇﻻ ﻳﺴﻤﻊ ﻭﻃﺎﻋﺔ .
ﻭﻫﺬﻩ ﺍﻟﺜﻼﺛﺔ ﻣﺘﻼﺯﻣﺔ ﺁﺧﺬ ﺑﻌﻀﻬﺎ
ﺑﺒﻌﺾ ,
ﻓﻼ ﻗﻮﺍﻡ ﻟﺴﻮﻕ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﻭﻗﻴﺎﻡ ﺟﻤﺎﻋﺔ
ﺍﻟﻤﺴﻠﻤﻴﻦ ﻭﺻﻼﺣﻬﻢ ﻓﻰ ﻣﻌﺎﺷﻬﻢ
ﻭﻣﻌﺎﺩﻫﻢ ﺗﺤﺖ ﻭﻻﻳﺔ ﻣﺴﻠﻤﺔ (ﺫﺍﺕ
ﺷﻮﻛﺔ ﻭﻣﻨﻌﺔ ) ﺇﻻ ﺑﻬﺬﺍ ......
ﻓﺎﻟﻤﺴﻠﻤﻮﻥ ﺟﻤﻴﻌﻬﻢ ﻓﻰ ﺻﻮﺭﺓ ﺟﺴﻢ
ﻭﺍﺣﺪ, ﺃﻋﻀﺎﺅﻩ ﺍﻟﻤﺘﻼﺻﻔﺔ ﻫﻢ ﺃﻓﺮﺍﺩﻩ
ﺍﻟﻤﺘﺂﺧﻮﻥ. ﻭﻗﻮﺍﻡ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺠﺴﻢ ﺑﺎﻹﺳﻼﻡ
(ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ ﻭﺍﻟﺴﻨﺔ)ﻭﻫﺬﻩ ﻫﻰ (ﺳﻴﺎﺳﺔ
ﺍﻟﺪﻳﻨﻴﺔ). ﻭﺍﻟﻀﻤﺎﻧﺔ ﻟﻪ ﺑﺮﻋﺎﻳﺔ ﺣﺮﻣﺎﺗﻪ ,
ﻭﺗﻤﺎﺳﻚ ﺟﻤﺎﻋﺘﻪ ﻫﻮ ﺑﻨﺼﺐ ﺇﻣﺎﻡ ﺷﺮﻋﻰ
ﻟﻪ (ﺑﻤﺒﺎﻳﻌﺔ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺤﻞ ﻭﺍﻟﻌﻘﺪ ﻣﻬﻤﺎ ﻗﻞ
ﻋﺪﺩﻫﻢ) ﻭﻫﺬﻩ (ﺳﻴﺎﺳﺔ ﺫﻟﻚ ﺍﻟﺠﺴﻢ
ﺍﻹﺩﺍﺭﻳﺔ ).
ﻓﺎﻹﺳﻼﻡ ﻫﻮ ﺍﻷﺻﻞ ﻓﻰ ﺗﻜﻮﻳﻦ ﺍﻟﺠﺴﻢ
ﺍﻟﻨﺎﻣﻰ ﻟﻸﻣﺔ, ﻭﺍﻹﻣﺎﻣﺔ ﻭﺳﻴﻠﺔ ﻟﺤﺮﺍﺳﺔ
ﺫﻟﻚ ﺍﻟﺠﺴﻢ ﻓﻰ ﺃﻣﺮ ﺍﻟﺪﻳﻦ ﻭﺍﻟﺪﻧﻴﺎ.
Abune wanda yake saninsa wajibi
ne a Musulunci shine: asali shine:
* Babu addini sai tare da jama'a
*Babu jama'a kuma sai tare da
Imami
*Babu Imamah sai tare da ji da
biyayya
Wadannan abubuwa guda uku
sashinsu yana lazimtar sashe,
Musulunci bazai tsayu ba,
sa'annan Jama'ar Musulmi ba zata
tsayu ba, da gyaruwansu a harkar
rayuwarsu da makomarsu
Karkashin shugabancin Musulunci
– shugaba mai iko – sai da
wadannan abubuwa (uku)…
Musulmai gabadayansu suna
matsayin jiki ne guda daya,
gabbansa suna hade da juna,
kowane gaba yana hade da yar'
uwarta. Tsayuwar wannan jiki
(wato Musulmai) shine Littafin
Allah da Sunnar Manzo. Wannan
shine shugabanci na addini.
Amanar wannan shugabanci
shine kiyaye masa hakkokinsa.
Riko da jama'arsa shine sanya
Imami na shari'ah gareshi ta
hanyar mubaya'ar masu zartarwa
duk karancin su kuwa. Wannan
shine hanyar gudanarwa na
shugabancin wannan jiki.
Musulunci shine asali wajen
samar da jiki (Musulmai) wanda
zai kawo ci gaban al'ummah. Shi
kuma shugabancin gabadaya
(imamah) hanya ce ta kare
wancan jiki (Musulmai) cikin
al'amuran addini da na duniya."
Al hamdu lillahi, lallai Kungiyar
Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa
IKamatis Sunnah ta Kasa cikin
wannan shekara da muke ciki
sunyi “seminar” (taron kara wa
juna sani) a birnin Sokoto kuma a
wannan lokacin ma sun je fadar
Sarkin Musulmi suka jaddada
mubaya’ar su ga shugaba, suka
tabbatar da cewa suna karkashin
shugabancinsa. Allah ya saka
musu da alheri. Wannan ya
tabbatar mana da cewa, su kansu
‘yan Kungiyar Izala sun tabbatar
da cewa su bangaren “Jama’ah
ne”, ba sune gabadaya “Jama’ah”
ba.
Cikin littafin “Al Ahadisu Waridatu
Fi Lizumil Jama’ah”, shafi na 88,
Sheikh Hafiz Al Hakim (R.H) yace:
“Amma ma’anar ‘Al Jama’ah’ da
aka ambata cikin Hadisai, malamai
sun yi sabani….Amma abin lura
shine: ma’anoni guda biyu (da aka
gabatar) zasu zama abin lura
wurin fassara menene ma’anar ‘Al
Jama’ah’. Shine abinda Ibn Arabiy
(R.H) ya tabbatar game da
maganar Manzon Allah (S.A.W)
cewa: ‘Na umarce ku da bin
Jama’ah’, yace: yana iya daukar
ma’anoni biyu: 1. Yace: Idan
dukkan al’ummar Musulmai suka
yi ijma’I akan wata Magana daya,
bai halatta ba ga wani yazo daga
bayansu ya Kirkiro wata dabam. 2.
Idan al’ummar Musulmai
gabadaya suka hadu akan bin
shugaba guda daya, bai halatta ba
wani yazo ya yi masa tawaye.”
Cikin littafin “Al Ahadisu Waridatu
Fi Lizumil Jama’ah”, shafi na 92,
Sheikh Hafiz Al Hakim (R.H) yace:
“Ya tabbata daga manzon Allah
(S.A.W) cewa ya fassara ‘FirKatun
Najiya’ (Kungiyar Tsira) cewa sune
‘Al Jama’ah’ cikin Hadisin Abu
Dauda, Musnad na Imamu Ahmad,
da Mustadrak da wanninsu daga
Sahabi Abu Sufyan (R.A) daga
Annabi (S.A.W) yace: ‘lallai wannan
al’ummah zata rabu gida saba’in
da uku (73), duka saura Wuta
zasu je sai guda kawai itace
‘Jama’ah’. Yazo kuma cikin Sunanu
Ibn Majah Hadisin Sahabi Auf bn
Malik Al Ashja’iy (R.A) daga
Manzon Allah (S.A.W) yace: ‘Na
rantse da wanda raina yake
hannunsa, al’ummah zata rabu
gida saba’in da uku (73), daya
daga ciki suna Al Jannah, saura
suna Wuta. Aka tambaya: su waye
(masu shiga Aljannar) Ya Manzon
Allah (S.A.W), sai yace: ‘(Sune) Al
Jama’ah’. Kuma wannan Hadisi ne
Sahihi.”
Wannan babban malamin sunnah
ya tabbatar mana da cewa lallai
Firqatun Najiyah (Kungiyar Tsira)
sune “Al Jama’ah”. Kuma mun
tabbatar daga bayanen malamai
da suka gabata cewa “Al Jama’ah”
ba kawai wata Kungiya bace daga
cikin al’ummar Musulmai, duka
al’ummah ake nufi masu
shugabanci guda, malamensu da
almajiransu, masu riko da gaskiya
cikinsu da wadanda ba hakan ba,
bisa biyayyar shugabanci guda.
Kungiyar Izala sun yarda cewa su
wani bangare ne na al’ummah
don sun tabbatar suna karkashin
shugabancinsa . . . .
