A Rayuwa
Saturday, October 26, 2013 4:21:30 PM
a rayuwa kar ka so kaskanci
wulakanci ba a yo masa juriya
hakuri zaka haye ka dale dol
ga ilahu saidai a kashe ka a duniya
kai nusihi gareta zuciyata
ta zam ya wanga kogi na maliya
kar ta are ka zuwa makwabta
da son a sani aikin maras kunya
halin mai kibru hala ya sauya ma
hali zanen dutse inji hawasiya.
21121434ibs.
wulakanci ba a yo masa juriya
hakuri zaka haye ka dale dol
ga ilahu saidai a kashe ka a duniya
kai nusihi gareta zuciyata
ta zam ya wanga kogi na maliya
kar ta are ka zuwa makwabta
da son a sani aikin maras kunya
halin mai kibru hala ya sauya ma
hali zanen dutse inji hawasiya.
21121434ibs.
