Monday, January 7, 2013 10:09:41 AM
ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAHI TA'ALA WABARA KATUHU.
Wai mutum ya rubuta status sannan ta tursasa jama'a wai dole suyi comment ko like, a ganina wannan bai dace domin ba lallaibane ace abinda ka rubuta ya zamana ya can-canci ayi hakan ba.
Sannan kuma sai kaga wasu ko irin fahimtar tasu kenan? Sai wani bawan Allah ya updatin cewa wata masifa ta same shi ko wani daban sai ka ga mutanan mu na masa like! Mussamman idan diya macece ta rubuta.
Ga misali, kwanakin baya wani ya rubuta ce anshiga gidan wani bawan Allah anmasa sata mai yawa, amma karkaga like, sama dari(100). Yanzu inaga ai wannan abin jajantawane, dayin addu'ar Allah sa hakane mafi alkairi a garesa.
Ko da yake wasu kawai suna rijistan facebook ne kawai batare da sunsan yadda ya kamata suyi amfani dashi ba.
Allah ka kara fahimtar damu. Amin