Saturday, March 9, 2013 6:14:50 AM
Assalamu Alaikum warahamatullahi ta'ala wabara katuhu. Yan uwa ina mana fatan alkairi a duk inda muke. Allah ya hadamu da duk alkairan dake cikin wannan rana, ya kuma karemu daga sharrrin dake cikinta, wadanda basu da lahia Allah ka basu lahia, mu da muke da ita Allah ka kara mana, kabamu ikon yin amfani da ita yadda yaka mata, Kasa mu dace dunia da lahira,
amin s amin,
kuhuta lafia.
amin s amin,
kuhuta lafia.






