My Opera is closing 3rd of March

lamadobi


Manzon Allah (SAW) yace: Neman
ilmi farillace akan dukkan musulmi
da musulma.Misali, (1) Aikin
Nursing, zakaso ace namiji ya karbi
haihuwar matarka a asibiti? ko
wanda addininku badayaba? (2)
Zakaso namiji ya binciki jikin matar a
airport in zatayi tafiya? ko
ma'aikatan N.D.L.E.A? (3) Zakaso
namiji yake koya wa matarka ko
yarka karatu akan darasin Yadda
make daukar ciki,
Jinin haila ko nifasi ko biki? To duk
wadannan dama sauransu wa
kakeso ya mana in har bazamu bar
ya ya da matayenmu suyi karatu ba?
Arna ko Yahudawa.Manzon Allah ya
ce: Ku gaggauta yin huduba a
kunnayin abinda kuka haifa
(Jarirai).Me nene Hudubah? Kiran
sallah da kalmar Shahada yayin rada
wa jariri suna,kuma anason kayishi
cikin gaggawa kafin Shaidan
yariga.To matarka ta haihu a hanun
katon arne kind arniya......me kake
tsammani? Daga karshe duk abinda
mutum zaiyi ko mace ko namiji to
yasa tsoron Allah a zuciyarsa, da
kuma niyya mai kyau.Don in kai
baka ganin Allah to shi Allah yana
ganinka aduk halin dakake
ciki.Maganar Iskanci ko Shashanci
kuya wallahi basai mace tana aiki
ba, kaidai Allah ya gyara .Bincike ya
nuna cewan mafiya yawan matan
dasuke fasikanci ko iskanci to
jahilaine ko masu karamin sani.Allah
yakara shiryar damu baki daya.

Hijab in The Al-Qur'an and SunnahImage

Write a comment

New comments have been disabled for this post.